iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta sanar da sharudda da kyaututtukan gasar kur'ani mai tsarki ta kasar da aka shirya gudanarwa a watan Fabrairu.
Lambar Labari: 3487383    Ranar Watsawa : 2022/06/05